Wednesday, July 22
Shadow

Atiku Abubakar ya aikawa da Amurka tsokacin kan zargin safarar Qaya da akewa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Atiku Abubakar ya aikawa da shugaban kasar Amurka, Donald Trump da Tsegumin cewa ana zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da safarar Qaya.

Atiku ya aika da sakonne ta bakin lauyoyinsa da suke shige masa gaba.

Atiku ya kuma nemi A wanke sunansa ga kasar Amurka game da yanda sunansa ya baci a kasar.

Atiku Abubakar dai shine dan takarar jam’iyyar ADC na zaben shekarar 2027.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda wani dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ya ke jiki ya Fhadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *