Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Anata ta yabawa golan Spain yanda yabi duka ‘yan wasan Argentina ya gaisa dasu bayan tashi daga wasa

Golan Spain,Unai Simon na ta shan yabo saboda yanda yabi duka ‘yan wasan Argentina ya gaisa dasu bayan da aka tashi wasan karshe na gasar World Cup.

An ganshi yana ta bin kowanne yana mika masa hannu.

Hakan ya jawo masa yabo sosai.

Karanta Wannan  Hotuna: Zuwan Malamai wajan walimar dan gidan Sanata Abdulaziz Yari a Kaduna ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *