Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu matasan ‘yan APC suka kaiwa shugaban kungiyar Social Media masu goyon bayan Pantami hari

Shugaban kungiyar ‘yan Social Media masu goyon bayan Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin Gwamnan jihar Gombe me suna Nurudeen Usman kenan.

Yace sun saka fastar Pantami amma aka samu wasu matasa suka lalatata shine suka hanasu amma basu hanu ba.

lamarin ya farune a karamar hukumar Dukku inda aka ji masa ciwo a hannu.

Ga labarinsa kan yanda lamarin ya faru.

@mr_ell_deen

innalillahi wa Inna ilaihin Raju Yanda aka farmaki chairman media Namu n @Professor Isa Ali Pantami #foryou #fypシ゚viral #fyppppppppppppppppppppppp

♬ original sound – Mr_Elldeen
Karanta Wannan  Mace daya tawa Namiji kadan, duk mace daya dole yana bin mata a waje>>Inji Mawaki 2face Idibia

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *