Friday, July 24
Shadow

Tonon Silili: Wallahi a gabana aka yi Lalata da Sadiya Haruna Matar Gfresh>>Inji Shatu, Tsohuwar kawar Sadiya Haruna

Shatu wadda tsohuwar Mutuniyar Sadiya Haruna ce ta bayyana cewa Sadiya Haruna ta nemeta su yi Mahdygo amma ta kiya.

Sannan tace a gabanta aka yi lalata da Sadiya Haruna.

Ta bayyana hakane a wani TiktokLive da aka yi da ita inda take bayar da labarin yanda ta tsere bayan Sadiya Haruna taso ta yi Mahdygo da ita ta hanyar Qarfi.

Sannan Tace duka wadannan maganganu da take fada ba wai da ka bane, tana da shaida da hujjoji.

Karanta Wannan  Ana zargin Ministan Shari'a da cire sunan Shugabar bankin Fidelity Bank daga zargin Almundahana duk da shaida karara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *