Wednesday, October 14
Shadow

Na bar Musulunci, ‘yan uwa da iyayena sai kira suke amma ba zan taba komawa musulma ba>>Inji Fatima Aslam

Wata matashiya me suna Fatima Aslam ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan bayyana cewa ta bar Musulunci.

Matashiyar tace satinta Biyu kenan da barin addinin Addinin Musulunci.

Tace ‘yan uwanta da abokan arziki sai kiran wayarta suke amma ba zata koma addinin musulunci ba.

Ta kara da cewa, ta ma daina saka Hijabi.

Lamarinta ya jawo cece-kuce da daukar hankula.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ina jin Sharrin da Dan Bello Yawa Sheikh Bala Lau nasan karshen abinda Dan Bello yake yi yanzo, ana ba Karuwai Kwangilar Biliyoyin Naira wadda ba a baiwa malamai>>Sheikh Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *