Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda shugaban ‘yansanda ya yanke jiki ya fadi yayin da yake tsaka da musu jawabi

Wani shugaban ‘yansanda a kasar Congo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi ya yanke jiki ya fadi a yayin da yake tsaka da yiwa jami’an sa jawabi.

Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya farune saboda mankas yake da giya.

Daga baya dai an ga jami’an nasa sun je sun kamashi sun tayar dashi tsaye.

Karanta Wannan  Farashin Dala a yau: Darajar Naira ta fadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *