Wednesday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabon Gidan da mawakin Najeriya, Davido ya siya a Dubai

Wannan Bidiyon sabon Gidan da mawakin Najeriya, Davido ya siya ne a Dubai.

Rahotanni sun ce farashin gidan ya kai sama da Naira Biliyan 130.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matasa suka lakadawa wani Dansanda na Jàkì saboda zargin yayi sàtà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *