Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabon Gidan da mawakin Najeriya, Davido ya siya a Dubai

Wannan Bidiyon sabon Gidan da mawakin Najeriya, Davido ya siya ne a Dubai.

Rahotanni sun ce farashin gidan ya kai sama da Naira Biliyan 130.

https://twitter.com/i/status/2081946078425800754
Karanta Wannan  Shahararriyar 'yar Najeriya me yin fina-finan Bàtsà 'yar Najeriya, Mààmì Igbagbo tace ta tuba ta koma Kirista kuma tana fatan Allah ya yafe mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *