Saturday, August 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dalibai daga jami’ar jihar Yobe dana jihar Tarabawa ke wakar Omologo bayan an aika musu kudin tallafin karatu

Dalibai daga jimi’ar jihar Yobe dana Kwalejin Kimiyya da fasa ta tarayya dake jihar Taraba sun bayyana a kafafen sadarwa suna murna bayan an tura musu kudin tallafi na gwamnatin tarayya.

Kudin Tallafin karatun wanda ake kira da NELFUND akan turawa dalibai dan su iya gudanar da karatunsu cikin sauki.

An ga daliban suna tsalle suna shewa suna rera wakar Omologo

@a_ayofee

Yobe State University Students, celebrate receiving NELFUND May, June and July upkeep payments… #Nelfund #ayofe #fyp

♬ original sound – a_Ayofe

Karanta Wannan  An kori malamin jami'ar ATBU Bauchi Dr. Usman Mohammed Aliyu saboda zargin aikawa dalibarsa matar aure sakonnin batsa sannan yace idan bata yadda yayi lalata da ita ba zai kayar da ita jarabawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *