Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya saiwa matarsa iPhone 17, ya biya mata Makka, da sabuwar mota

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya saiwa matarsa Mota da wayar iPhone 17 sannan ya biya mata Makkah.

Ya bayyana a cikin wani Bidiyo yana cewa matar tasa a lokacin da zai aureta an rika zugata ana cewa karta auri me bi gida-gida yana tallah.

Yace kuma akwai masu kudi dake neman aurenta amma taki binsu ta bishi.

Yace saboda wannan halacci da ta masa yasa yake son saka mata da Alheri.

https://www.tiktok.com/@mrsaheer1/video/7668061608874151189?_r=1&_t=ZS-98SRPgPAr6C
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku daina min kallon Mutuniyar Banza, ni ba Qaruwa bace, kuma bana shaye-shaye, neman sunane kawai na fito yi>>Inji Matashiyarnan 'yar Legas da tace zata Aikata Alfasha da maza 100 dan ta shiga kundin Tarihin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *