Rahotanni sun bayyana cewa, Mutane sun baiwa Tauraruwar fina-finan Hausa kudi dan ta kaisu Ibada Makka.
Saidai da lokaci ya jaa suka ji shiru sun nemi ba’asi.
Amma wai tace musu su dauki duk matakin da zasu dauka.
Saidai ba’a bayyana sunanta ba.