Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wasu suka dakawa motar dakon Man fetur wawa

Bidiyon ya bayyana inda aka ga mutane na ta wawar man fetur bayan da motar dakon man ta fadi.

An ga mutane da Bokitai da sauran abubuwan diba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi karin haske game da rashin lafiyar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *