Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Fasto dake Amfani da Kwallo a cocinsa wajan wa’azi ya dauki hankula

Wannan wani Fasto ne dake amfani da Kwallo a cocinsa wajan wa’azi da warkar da marasa lafiya.

An ga yanda yake wasan kwallon da mabiyansa suna faduwa kasa.

Da yawa ciki Hadda Kiristoci sun ce wannan ba addini bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A yau ma Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a gaban kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *