Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Halacci Iya Halacci Gwamna Abba Kabir na shan Yabo saboda zuwa kan gawar Kosan Waka

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na shan Yabo saboda zuwa kan gawar mawakinsa Kosan Waka da ya rigamu gidan gaskiya.

Da yawa sun ce Gwamnan ya nuna halacci.

A baya ma dai sai da gwamna Abba Kabir Yusuf ya je har Asibiti ya duba Kosan Waka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wani dan Najeriya da muka je dashi aikin Umrah yana aikata abinda bai dace ba da wata mata>>Inji Khalifa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *