Monday, August 3
Shadow

Kalli abubuwan da Peller da Jarvis suka baiwa wanda suka halarci wajan Daurin aurensu

A makon da ya gabata ne aka gudanar da bikin auren shahararrun ‘yan kafafen sadarwa na kudancin Najeriya.

Watau Peller da Jarvis inda shahararrun kudancin Najeriya da yawa suka je tayasu murna.

Abubuwan da suka raba a wajan Bikin nasu sun dauki hankula sosai.

Gasu kamar haka inda aka rika rabawa mahalarta auren.

Karanta Wannan  Wani Bidiyo da aka dauka na fadar shugaban kasa dake Abuja ta sama ya tona Asirin gidan, da yawa na cewa bai kamata a bari Bidiyon ya hau kafafen sada zumunta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *