Tuesday, August 4
Shadow

Aiki ko Aika-Aika Kalli Bidiyon: Yanda Road Safety suka shiga gaban motar da suke son tsayarwa yayin da take gudu

Wannan Road Safety ne a yayin da suka shiga gaban wata mota yayin da take gudu saboda suna son tsayar da ita.

Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta inda ake ta sukarsu da cewa zasu iya jawo hadari a hakan.

Karanta Wannan  Sanata Orji Uzor Kalu na neman a mayar da mulki shekara 6 wa'adi daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *