Friday, October 16
Shadow

Aiki ko Aika-Aika Kalli Bidiyon: Yanda Road Safety suka shiga gaban motar da suke son tsayarwa yayin da take gudu

Wannan Road Safety ne a yayin da suka shiga gaban wata mota yayin da take gudu saboda suna son tsayar da ita.

Bidiyon ya watsu a kafafen sada zumunta inda ake ta sukarsu da cewa zasu iya jawo hadari a hakan.

Karanta Wannan  Ji ABIN A YABA: Wani Hakimi A Jihar Bauchi Ya Siyo Masara Ya Karya Farashinta Daga Naira 700 Zuwa 450 Domin Saukakawa Mabukata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *