
Malam ya je Bajoga yace musu Shekara 40 da ya wuce yakan tuko babanshi ya kawoshi Bajoga yayi hira da abokansa.
Ya mayar dashi Gombe
Shekarar shi nawane? 52 Idan ka cire shekaru 40 daga cikin shekarunsa saura shekaru 12.
Yaran mu na da dan shekaru 12 zai iya tuka mota?
Anya malam bai fara shaye-Shaye ba?
Malam ya bata mu yi masa addu’a Allah ya dawo dashi hanya
Inji Wannan Faston