Wata katuwar Rijiya a garin Dutse na jihar Jigawa ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
An ga wasu mata da yara a bakin rijiyar suna dibar ruwa.
Saidai Rijiyar sai an shiga cikinta sannan ake debo ruwan cikinta.