Tuesday, September 22
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon Mahaifiya ta kaiwa danta kyautar Akuya har makaranta a ranar da ya kammala karatun jami’a

Wannan wata Mahaifiya ce data kaiwa dan ta Akuya har makaranta a ranar da ya kammala karatun jami’a.

Dalibai abokansa sun fito suna ta daukarsu Bidiyon inda dan ya fito ya rungume Mahaifiyarsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda wata kwaila tawa Abokiyarta zagin kare dangi saboda ta mata kwacen saurayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *