Saturday, August 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ministar Harkokin kasashen waje, Bianca Ojukwu tana rawa da shakatawa akan jirgin ruwa a kasar waje

Wannan Ministar Harkokin kasashen waje, Bianca Ojukwu ce da aka ganta tana rawa akan jirgin ruwa a kasar waje.

Bidiyon ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa ‘yan Najeriya na wahala amma ita ta dauki kudin Talakawa tana shakatawa a kasashen waje.

Karanta Wannan  Matar nan da ta zargi Ministan ayyuka, David Umahi da neman su yi soyayya duk da tana da aure kuma yaki biyanta kudin aikin da ta masa, ta wallafa hotunan manyan mutanen da ta yi aiki tare dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *