Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sowore da tawagarsa sun fito zqnga-zqngar sai shugaba Tinubu ya sauka daga Mulki a Abuja

Dan fafutukar kare hakkin bil’adama kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore ya fito zanga-zangar cewa sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka daga mulki.

Sannan suna kiran a kawo karshen matsalar tsaro da matsin tattalin arziki.

Saidai wasu magoya bayan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sun fito su kuma suna goyon bayan shugaban kasar

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An baiwa Gfresh Al-amin tallar wani Club/Gidan rawa dake Abuja inda mata ke rawa, babu kaya a jikinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *