
Dan fafutukar kare hakkin bil’adama kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar AAC, Omoyele Sowore ya fito zanga-zangar cewa sai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka daga mulki.
Sannan suna kiran a kawo karshen matsalar tsaro da matsin tattalin arziki.
Saidai wasu magoya bayan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu sun fito su kuma suna goyon bayan shugaban kasar