Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Rikici ya barke tsakanin Rahama Saidu me babban Shago da yaran Shagonta inda ta zargesu da mata sata

Rikici ya barke tsakanin Rahama Saidu me babban shago da yaran shagonta 3.

Rahama Ta zargi yaran shagon da yi mata sata.

Tace abaya 2 suka sace mata.

Ta wallafa Sunayensu a shafinta na sada zumunta inda tace yanzu basa aiki da ita.

A baya ta wallafa hadda hotuna da Bidiyon su kamar yanda suka yi zargi amma ta goge.

Saidai daya daga cikin wadanda ta kora daga aikin, ta fito ta musanta wannan zargi.

Tace abaya da tace sun bata sayarwa suka yi kuma an turawa Rahama kudinsu a asusun bankinta.

Ta yi zargin cewa, Sun bayyana wa Rahama Saidu cewa ba zasu iya ci gaba da aiki da ita ba saboda albashin da take basu yayi kadan

Karanta Wannan  Likitoci a Legas sun fara yajin aiki saboda rage musu albashi

Shine ta fito da hanyar yi musu sharri.

Ta kuma ce tana bin Rahama Saidu Albashin watanni 2 bata biyata ba.

@flowerbabyo1

Replying to @Aliyu sabon zuwa __ 🦋 @Rahama saidu @🎀Waseelasaidu🎀 @BABASADEEQ😎 @T_Y_❤️‍🔥✌️😎 @Najerhhhh✨🌹🌪♡

♬ original sound – flowerbabyo1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *