Thursday, November 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Da gaskene Malaman Darika da suka je wajan shugaba Tinubu suj gaya masa halin da al’umma ke ciki

A jiyane dai Limaman Darika suka kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a fadarsa dake Abuja.

A cikin tawagar akwai manyan malaman Darika daga kasashen Algeria, Senegal da Najeriya.

A Bidiyon da ya bayyana na bayan Taro, An ga yanda suka gayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, yana kokari a bangaren tsaro amma suna kira a gareshi da ya kara kaimi.

Karanta Wannan  Wadanda suka je kallon wasannin kofin Duniya a kasar Amurka na kokawa da cewa Amurkawa sun cika roko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *