Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Da gaskene Malaman Darika da suka je wajan shugaba Tinubu suj gaya masa halin da al’umma ke ciki

A jiyane dai Limaman Darika suka kaiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ziyara a fadarsa dake Abuja.

A cikin tawagar akwai manyan malaman Darika daga kasashen Algeria, Senegal da Najeriya.

A Bidiyon da ya bayyana na bayan Taro, An ga yanda suka gayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu cewa, yana kokari a bangaren tsaro amma suna kira a gareshi da ya kara kaimi.

@shuaibu.adamu.m.tukur

#onthisday Late Sheikh Dahiru Bauchi: Tijaniyya Council Visits Nigeria After 9 Months

♬ original sound – 🥀BABAN FATEEHA BAUCHI🥀
Karanta Wannan  Duk da kukan da Babiana ta yi da neman taimakon shugaban kasa, Tinubu, Mutane basu tausaya mata ba, sun ce zasu ci gaba da yada Bidiyon ta na badala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *