
Wani Bidiyo na baba dan Audu da ‘yan matan Fim suna rawa ya dauki hankula.
A Bidiyon an ganshi da irin su Khadija MaiNumfashi da Sauransu suna ta rawar da aka bayyana a matsayin wadda bata dace ba.
Wasu dai sun rika cewa, Sun godewa Allah da ya basu iyaye na gari