Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Anas Ghana da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta

Bidiyon malamin Addinin Islama, Sheikh Anas Ghana da aka ganshi da wata suna rungume juna ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An yi ta zazzafaruhawara akan Bidiyon.

Malam dai ya fito yayi karin haske inda yace kanwarsace dake Zaune a kasar Amurka.

@alkitaabwasunnah

SheikhAnas TAWFIQ #darulhadith @counsellorbakr @AL_BILAL MEDIA 🇬🇭 @خباب شاطر توفيق @MUFTI_MEDIA🎥🤩😍 @

♬ original sound – Al kitaab wa sunnah
Karanta Wannan  Ana ta kiran a kama wasu matasa da suka fito Zàngà-zàngà suna nuna cewa shugaba Tinubu na da hannu a matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *