Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar fitsara da Baba Dan Audu yayi da ‘yan matan fim data jawo cece-kuce

Wani Bidiyo na baba dan Audu da ‘yan matan Fim suna rawa ya dauki hankula.

A Bidiyon an ganshi da irin su Khadija MaiNumfashi da Sauransu suna ta rawar da aka bayyana a matsayin wadda bata dace ba.

Wasu dai sun rika cewa, Sun godewa Allah da ya basu iyaye na gari

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: In Kunsan ba zaku iya yàkì ba gara ku fada>>Sojan Najeriya ya gayawa Abokan aikinsa sojoji da suka tsere daga sansaninsu na Marte bayan da 'yan tà'àddà suka afka musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *