Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ali Jita ya je gidan Tarihin Real Madrid dake cikin Filin wasan Real Madrid, Santiago Bernabeu

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita, Ya je Filin Kwallon kafa na Real Madrid Santiago Bernabeu bangaren Tarihin Kungiyar dake Spain

An ga Ali Jita yana duba takalma da riguna da kwallaye na ‘yan Kungiyar da suka gabata.

Ali Jita ya sayi Tikitin shiga wajan na Sama da Naira Dubu 70 wanda shima ya dauki hankula.

@realalijita

Bernabeu tour! Ina yan Madrid din suke #bernabeutour #madrid

♬ original sound – Ali Jita
Karanta Wannan  Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi da ya nuna Qirjintq ya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *