Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Na bar gidan mahaifina na koma zama da ‘yan Uwana Kiristoci>>Inji Ibrahim Nura Khalid, dan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam da ya yi ridda ya koma Kirista

Dan gidan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam da yayi ridda ya koma Kirista, Ibrahim Nura Khalid ya bayyana cewa ya bar gidan mahaifinsa ya koma zama da ‘yan uwansa Kiristoci.

Ya bayyana cewa, Babu Abinda iyayensa suka rageshi dashi ba masu kudi bane amma suna da rufin Asiri.

Yace kuma ba kudi aka bashi ya koma Kirista na kuma ba tursasashi aka yi ba.

Malam Sadiq dan Maidukka wanda Ibrahim ke wajansa, yace shine yawa Ibrahim Wa’azin da ya ratsashi har ya yadda ya karbi Kiristanci.

Wasu sun yi masa fatan Allah ya dawo dashi kan hanya.

Shima wanda ya ce shine ya mayar da Ibrahim Kirista yace mutane su masa fatan Alheri kawai.

Karanta Wannan  Bidiyo: Kaso 80 na matsalar Najeriya Gwamnoni ne saidai su yi ta rawar Omologo basa gayawa shugaba Tinubu gaskiya>>Inji Farfesa Usman Yusuf

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *