Friday, September 4
Shadow

Da gangan El-Rufai ya rika shirya yanda aka rika Shyekye mutanen kudancin Kaduna>>Inji Ministan tsaro, Christopher Musa

Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gangan ya rika shirya yanda za’a Shyekye mutanen kudancin Kaduna

Kuma har alfahari yake da hakan.

Shiyasa har yanzu bamu manta dashi ba zafin abinda ya mana har yanzu yana damunmu a zuciya.

Sannan ya kawo rarrabuwar kawuna, ‘yan Kudancin Kaduna dake zaune a Arewacin Jihar yasa dole suka rika komawa Kudanci.

El-Rufai ya gasamu

Amma cikin shekara daya da zuwa Gwamna Uba sani ya kawo mana sauki

Inji Ministan Tsaro, Christopher Musa

Karanta Wannan  Sabon Rikici ya kunno kai a jam'iyyar ADC inda tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar yace ya tsige David Mark daga shugabancin jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *