Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka dakawa Katakon da aka lika fastar Gwamnan jihar Kaduna Wawa

Wasu matasa a jihar Kaduna sun kwashi ganimar Katakon da aka yi amfani dashi wajan lika fastar Gwamnan Jihar Uba Sani

Gwamnan ya je wajan kaddamar da wani aiki ne, amma tun kamin ya gama wucewa matasan suka dakatawa katakan da aka yi amfani dasu wajan Lika fastocinsa wawa

Karanta Wannan  Gwamnan jihar Kebbi ya dakatar da hadiminsa saboda yace jihar ta Kebbi na kan gaba wajan yawan 'yan Lùwàdì da Màdìgò

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *