Saturday, October 17
Shadow

Ya daga motarsa zai sayar ya biya kudin haya, Matarsa ta sayi motar

Wannan wani magidanci ne da ya daga motarsa zai sayar ya biya kudin haya.

Saidai abin mamaki shine, ashe matarsa cw ta sayi motar ta kai gidan ‘yan uwanta a ajiye mata.

Da ya gano shine anan ya titsiyeta yace komai da ya samo akanta da ‘ya’yansu yake karewa me yasa zata mai haka?

Shine tace masa ya zama ragon maza ne yanzu, kuma a baya da yake da kudi ai matan banza ya rika kashewa bai adana ba.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: A cikin Azumin Ramadana an kama wata Musulma da dadironta Kirista a Jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *