Tuesday, September 29
Shadow

Wata Sabuwa Kalli Bidiyon: Ban ce na saki Matata Maryam Nicki Minaj ba, cewa na yi ta tafi gida>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, bai ce ya saki matarsa, Maryam Nicki Minaj ba.

Yace ce mata yayi ta tafi gida kawai sai ganinta yayi a Kano.

Ya kuma zargi Hassan Make-Up da cewa shine ya lalata masa aure inda yace tun tana cikin gidansa, Hassan na daga cikin masu hurewa Maryak Nicki Minaj kunne cewa idan ta fito zasu aureta.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7682541538500463880?_r=1&_t=ZS-99Wvhxu26Vh
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda masunta suka kama Katoton maciji a Kaduna me ban tsoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *