An hangi Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a wani Bidiyo inda yake tsaye a gefen Titi yana dagawa masu ababen hawa hannu.
Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta tafka Muhawara akai.