
Rahotanni daga kasar Morocco na cewa, iyayen matar nan ta kasar Morocco da mijinta ya zargi Sheikh Gumi da rike sun yi magana.
A wani Rahoto daga kafar Abu Malik TV, Yace iyayen matar sun tabbatar da cewa diyarsu ta koma gida kasar Morocco.
Hakanan Hukumomin shige da fice na kasar ta Morocco suma sun tabbatar da cewa, matar ta koma kasar.