Iyaye sun hukunta Dan Su Bisa Samun Sa Da Sukai Da Shigar Mata A Wata Rana Da ake Cewa hauka Dai A kano A Unguwar Yakasai Yakamata Mahukunta Su Shiga Cikin Wanan Abun Domin Bata Tarbiyar Yarra Kawai Abun Yake Dayawa Yara Daga Wanan ranar Wasu Suke koyar muyagun Dabi u Na Banza Shaye Shaye Da Rashin Kunya Iyaye Kukula da Amanar Da Allah Yabaki Akan ya ya Wanan Rana Da Akka kit kira Da Sunan Hauka Dai Babu abunda Zata Amfanar mana a wana unguwa sai rusa Tarbiyar yara Masu Tasowa @Freedom Radio Nigeria #yakasai#hauka#haukaday @Abba kabir yusif @Isah Ispat #yakasaitiktokers#yakasai @Dr abdullah gadon kaya @Daurawa @Dr mansur isah yalwa @Abba bin mai dubun isa @Yaron mansur isah yalwa @Dr mansor isa yalwa @Adamu @Tarbiya @APN Hausa @AMN HAUSA @Radio Kano @RADIO TENGAH MALAM 📻🎙