Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon jama’ar da suka taru a wajan taron jam’iyyar ADC a jihar Sokoto sun dauki hankula

Mutane da yawa ne suka taru a wajan taron jam’iyyar ADC a jihar Sokoto da ya wakana a yau.

Yawan jama’ar yasa ana ta fadin jam’iyyar Adawar na ta farin jini a wajan al’ummar.

Karanta Wannan  Mun dakile yunkurin barkewar Rikicin addini tsakanin kungiyoyin Addinin Musulunci 2 bayan rasuwar Dr. Idris Dutsen Tanshi>>Inji Hukumar 'Yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *