
Diyar tsohon gwamnan Kano, Fatima Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula
Ta dauki hotunan ne a kasar Ingila inda suke yawon shakatawa ita da mijinta sannan ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
Yayin da wasu ke yaba mata, wasu na cewa Allah ya shirya.
