Saturday, September 12
Shadow

Hotunan diyar Tsohon Gwamnan Kano, Fatima Ganduje sun dauki Hankula

Diyar tsohon gwamnan Kano, Fatima Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula

Ta dauki hotunan ne a kasar Ingila inda suke yawon shakatawa ita da mijinta sannan ta wallafa a shafinta na sada zumunta.

Yayin da wasu ke yaba mata, wasu na cewa Allah ya shirya.

Karanta Wannan  Zan tsaya takarar shugaban kasa a 2027, ba zan janyewa kowa ba>>Inji Rotimi Amaechi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *