Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Nan dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ne da matarsa suna soyayya

Bidiyon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da matarsa suna soyayya ya dauki hankulan mutane.

An gansu suna kama hannun juna da dai sauran abubuwa irin na masoya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Duminsa:Bashir Mai Shadda ya bayyana tarin Kudaden da mutane suka aikawa Ummi Nuhu har daga kasashen waje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *