Tuesday, October 6
Shadow

Wata Kirista ta yi kuskuren aika Naira Miliyan daya da dubu dari shidda Asusun ajiyar bankin Fastonta

Wannan wata Kirista ce data yi kuskuren aikawa cocinta Naira Miliyan daya da dubu dari shidda da dubu arba’in da naira dari Biyu, 1,640,200.

Ta fito kafafen sada zumunta tana ta kuka tana fadin cewa wallahi kudin bana sadaka bane, kudin aiki ne aka bata kuma mutane nata damunta.

Tace idan akwai wanda yasan wanda ke kula da susun bankin cocin nata ya taimaka mata a musu magana su mayar mata da kudinta.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/2098555590125490381
Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata biya ma'aikatan Na-power kudaden da suke bi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *