Monday, September 14
Shadow

Dan Najeriya dake Zaune a Saudiyya ya nuna unguwar da suke zaune

Wani dan Najeriya dake zaune a kasar Saudiyya ya nuna unguwar da suke Zaune.

A cewarsa, suna shan wahala kamin su samu kudi dan haka masu cewa su tura musu kudi, su yi Hakuri.

Karanta Wannan  Daya daga cikin matan da mutuminnan na kasar Equatorial Guinea yayi lalata dasu kuma Bidiyon lalatar ya bayyana ta kàshè kanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *