Tuesday, September 15
Shadow

Tacw bata damu ta shiga Jahannama ba saboda auren Kirista

Wannan wata matashiyace me suna Mira data bayyana cewa a matsayinta na musulma ta auri Kirista.

Tace kuma masu ce mata wai zata shiga wuta to a shirye take ta shiga Jahannama indai akan auren Kirista ne.

Har ma ta hada Editin inda ta nuna kanta a Jahannama.

Saidai da yawa na ce mata hakan Izgili ne ga Allah.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Atiku Abubakar ma zai bar ADC ya bi su Peter Obi da Kwankwaso jam'iyyar NDC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *