Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata mata me goyon bayan APC da Tinubu da aka rushewa wajan Sana’a a Abuja

Wannan wata mata ce dake goyon bayan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da jam’iyyar APC.

Ta bayyana cewa a yanzu an rusa mata wajan da take sana’ar sayar da abinci duk da gana ds takardun mallakar gurin kuma ta cika duk wani sharadi

Karanta Wannan  A karin farko a Tarihinta, Kasar Uzbekistan ta zo gasar cin kofin Duniya, domin Murna, An baiwa kowace dan kwallon kasar kyautar mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *