Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dan Sheikh Nura Khalid da ya dawo Musulunci ya koma karatu a gaban mahaifinsa

Dan Sheikh Nura Khalid, Ibrahim wanda ya koma Kirista amma daga baya ya dawo Musulunci ya koma gaban Mahaifinsa daukar karatu.

An ganshi yana zaune a gaban mahaifinsa yana daukar darasi sannan an ganshi yana fadakarwa akan Falalar Juma’a.

Karanta Wannan  Hotuna daga wajan rantsar da sabon Ministan tsaron, janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *