Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa namiji Kwalliya da ake ta Allah wadai

Bidiyon yanda akawa namiji Kwalliya ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da lamarin.

Da yawa sun ce da ba’a gaya musu cewa namiji ne ba da bazasu yadda ba.

Karanta Wannan  Ku rika Sadaka, Tana jawo Alkhairai da yawa>>Inji Tsohon shugaban kasa, Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *