Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Matashiya daga Arewa tace Wani ya fitar da Update din kawayenta itama ya mata watau dan fitar da nata

Wata matashiya ta bayyana yanda wani ya fitar da update din shahararrun matan Tiktok inda tace ya aika mata na mata kusan 5.

Tace duk wacce ta fadi sunanta an santa amma dai zata rufa musu asiri.

Tace itama Allah ne ya tsareta kadan ya hana mutumin ya fitar da update dinta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha'aban Shaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *