Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata mata me goyon bayan APC da Tinubu da aka rushewa wajan Sana’a a Abuja

Wannan wata mata ce dake goyon bayan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da jam’iyyar APC.

Ta bayyana cewa a yanzu an rusa mata wajan da take sana’ar sayar da abinci duk da gana ds takardun mallakar gurin kuma ta cika duk wani sharadi

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Za'a kara kudin kiran waya da na aika sakon waya a Najeriya>>NCC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *